Jema'a

Jema'a


Wuri
Map
 9°36′N 8°18′E / 9.6°N 8.3°E / 9.6; 8.3
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Kaduna

Babban birni Kafancan
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,661 km²
Sun raba iyaka da
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa supervisory councillors of Jema'a local government (en) Fassara
Gangar majalisa Jema'a legislative council (en) Fassara
wani yanki a jema'a

Jema'a (kuma an rubuta Ajemaa da Jama'a ) karamar hukuma ce a kudancin jihar Kaduna, Najeriya. mai hedikwata a Kafanchan. Majalisar karamar hukumar Yunana Barde ce ke jagorantar ta. Yana da yanki 1,384 km2 da yawan jama'a 278,202 a ƙidayar 2006. Lambar gidan waya na yankin ita ce 801.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy